Femi Gbajabiamila ya zama sabon Kakakin majalisar wakilai

0
Femi Gbajabiamila ya zama sabon Kakakin majalisar wakilai

An zabi Femi Gbajabiamila a matsayin sabon kakakin majalisar wakilai ta kasa a yayin zaben da aka gudanar yau, a zauren majalisar wakilai ta kasa.