Home Labarai Fitaccen ɗan takarar PDP na Delta, Okpara ya rasu

Fitaccen ɗan takarar PDP na Delta, Okpara ya rasu

0
Fitaccen ɗan takarar PDP na Delta, Okpara ya rasu

 

Fitaccen ɗan takarar PDP na Jihar Delta a zabe mai zuwa na shekarar 2023, Kenneth Okpara ya rasu.
Marigayin shine kwamishinan kuɗi na jihar.
Rahotanni sun baiyana cewa ya rasu a yau Juma’a da safe.
Duk da cewa ba a ji labarin rasuwar Okpara daga wajen iyalinsa ba, wani Kwamishina mai ci, Olorogun Arthur Akpowowo ne ya wallafa labarin a shafinsa na Facebook.