

An sake zaben tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Abdulaziz Gafasa a matsayin abo kakakin majaisar dokokin jihar Kano ta tara.
Wannan zabe ya biyo bayan rantsar da sabbin ‘yan majalisar da aka yi a ranar Litinin a harabar zauren majalisar dokokin jihar Kann.