Ibrahim Tanko ya zama sabon Alkalin Alkalai na Najeriya Jaafar Jaafar - January 26, 2019 0 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Ibrahim Tanko Muhammad a matsayin mukaddashin alkalin alkalai na Najeriya.