Home Labarai Kauran Bauchi ya lashe zaben fidda gwani na Gwamnan Bauchi a PDP

Kauran Bauchi ya lashe zaben fidda gwani na Gwamnan Bauchi a PDP

0
Kauran Bauchi ya lashe zaben fidda gwani na Gwamnan Bauchi a PDP

Tsohon Ministan babban birnin tarayya Abuja, Bala Muhammad Kauran Bauchi ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, wanda shi ne zai yiwa jam’iyyar takarar Gwamna a zaben 2015.