Home Labarai Lauyoyin Murja Kunya sun zare hannunsu daga kare ta bayan ta karya umarnin kotu

Lauyoyin Murja Kunya sun zare hannunsu daga kare ta bayan ta karya umarnin kotu

0
Lauyoyin Murja Kunya sun zare hannunsu daga kare ta bayan ta karya umarnin kotu

Lauyoyin Murja Ibrahim Kunya sun ce sun yi nadamar tsaya mata, bayan da ta ci gaba fitar da bidiyo a TikTok duk da umarnin Kotu na hana ta yin hakan.

Sun ce nan gaba kaɗan za su bayyana matsayarsu a kan shari’ar da ake da ita.

Freedom Radio