Home Kanun Labarai Lokaci yayi da kasashen Afurka zasu daina ciyo bashi a China – Ezekwesile

Lokaci yayi da kasashen Afurka zasu daina ciyo bashi a China – Ezekwesile

0
Lokaci yayi da kasashen Afurka zasu daina ciyo bashi a China – Ezekwesile

Tsohuwar ministar Ilimi ta Najeriya Obi Ezekwesile ta bayyana cewar bai dace ba ace har yanzu kasashen Afurka suna ciwo bashi a kasar China ba.