Home Labarai Majalisar dattijai ta amince da dokar taken Nijeriya ta 2024.

Majalisar dattijai ta amince da dokar taken Nijeriya ta 2024.

0
Majalisar dattijai ta amince da dokar taken Nijeriya ta 2024.

Majalisar Dattawa ta amince da kudurin dokar dawo da tsohon taken Nijeriya.

Kudirin na neman dawo da tsohon taken Nijeriya mai taken “Nijeriya abar Alfaharin Mu.”

Kudirin, cikin sauri ya janye duka matakan karatu – na farko da na biyu kuma yanzu yana jiran sa hannun Shugaba Bola Tinubu ya zama doka.

Hakan ya biyo bayan amincewar da majalisar wakilai ta yi a ranar Alhamis.