Home Labarai Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da Gawuna a matsayin mataimakin Gwamna

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da Gawuna a matsayin mataimakin Gwamna

0
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da Gawuna a matsayin mataimakin Gwamna

A ranar talata majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin sabon mataimakin Gwamnan Kano tun bayan da tsohon mataimakin Gwamnan Hafizu Abubakar yayi murabus daga mukamin.