Home Labarai Maman Taraba ta koma jam’iyyar UDP

Maman Taraba ta koma jam’iyyar UDP

0
Maman Taraba ta koma jam’iyyar UDP

Tsohuwar ministar harkokin mata da ta yi murabus a ranar Asabar, ta bayyana komawarta jam’iyyar UDP tare da yankar katin shiga jam’iyyar.