
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci Zaman majalisar zartarwa ta kasa na wannan makon a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya Abuja.
Wannan ya biyo bayan bulaguron da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi zuwa kasar Poland a makon nan Domin lahartar babban taron kasashen duniya akan yanayi.