
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Isa jihar Osun a ranar Talata domin kaddamar da takarar Ayetoye a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na jihar.
Anyi wannan gangamin ne a Osogbo babban birnin jihar ta Osun. Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje shi ne wanda jam’iyyar APC ta nada a matsyin Shugaban kwamitin yakin neman zaben Gwamnan jihar.