Rashin halartar Buhari yasa ba zan yi muhawara ba – Atiku Abubakar

0
Rashin halartar Buhari yasa ba zan yi muhawara ba – Atiku Abubakar

Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fice daga zauren muhawarar da aka shirya yi yau da ‘yan takarar Shugabancin Najeriya a zaben 2019.

Shugaba Buhari dai ya janye daga halartar muhawarar da aka shirya yi, inda shima Atuku Abubakar ya bayyana cewar shima ba zai zauna ba a yi muhawarar sai Buhar yazo.

Atiku ya nemi da Shugaba Buhari ya sanya ranar d yake so dan yin muhawarar