Home Labarai Sanata Lidani ya koma APC daga jam’iyyar PDP

Sanata Lidani ya koma APC daga jam’iyyar PDP

0
Sanata Lidani ya koma APC daga jam’iyyar PDP

Sanata Joshua Lidani dan majalisar dattawa nai wakiltar jihar Gombe ta kudu ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC mai mulki.

Sanata Lidani ya bayyana sauya shekarsa ne a zauren majalisar dattawa a ranar Laraba.