Home Siyasa 2023: Saraki ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa

2023: Saraki ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa

0
2023: Saraki ya baiyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa
Tsohon shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya, Bukola Saraki ya baiyana aniyarsa  sa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a shekarar 2023.
Furucin nasa ya biyo bayan shugaban jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmad Tinubu, gwamnan Jahar Ebonyi  Dave Umahi, Sanata Chip Whip Orji Kalu da kuma tsohon gwamnan Jahar imo Rochas Okoracha da suka nuna makamanciyar sha’awa kan takarar.
Tsohon gwamnan Jahar Kwaran, ɗan shekara 59, ya ce yana da ƙwarewa da gogewa a kan gabatar da tsauraran matakai, inda hakan wata dama ce ta iya riƙe ƙasar Nijeriya.