
Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya jagiranci yakin neman zaben dan takarar Gwamnan jihar Osun na jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke Sanatan da ya shahara wajen tikar rawa.
Bayan da jam’iyyar APC mai mulkin jihar ta yi nata gangamin a ranar Takata inda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci kamfen din da ya gudana a Osogbo babban birnin jihar.
Jam’iyyar adawa ya PDP na fatan cin zaben jihar Osun a zaben Gwamnan da za ayi ranar Asabar mai zuwa.