Home Kanun Labarai Saraki ya ziyarci Omisore na SDP a jihar Osun

Saraki ya ziyarci Omisore na SDP a jihar Osun

0
Saraki ya ziyarci Omisore na SDP a jihar Osun

Jagoran jam’iyyar PDP na kasa Sanata Bukola Saraki kuma Shugaban majalisar dattawa ta kasa kana kuma jagoran yakin neman zaben dan takarar PDP a zaben Gwamnan Osun da bai kammala ba a cewar hukumar zabe.

Saraki ya kaiwa dan takarar jam’iyyar SDP Omisore da ya zo na uku a zaben Gwamnan Osun din domin hada karfi da karfe.