Home Labarai Sarkin Kano Ya Yi Wa Kansa Allurar Polio

Sarkin Kano Ya Yi Wa Kansa Allurar Polio

0
Sarkin Kano Ya Yi Wa Kansa Allurar Polio
Sarkin Kano Muhamadu Sanusi (Nabiyu)

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu, ranar litinin a karamar hukumar Ungogo ya daddake ruwan allurar Polio a bainar jama’a domin ya nuna babu wata illa da take tattare da allurar.

Meye ra’ayinku akai?