Labarai Shehu Sani ya koma Jam’iyyar PRP Jaafar Jaafar - October 23, 2018 0 Shehu Sani sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa ya bayyana komawarsa jam’iyyar PRP.