Home Labarai Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano

Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano

0
Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano

Kusa a Gwamnatin jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana ajiye aikinsa a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin mai bada shawara na musamman akan ayyuka na musamman.

A wata sanarwa mai dauke da da hannun Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana ficewarsa daga Gwamnatin Ganduje sannan kuma ya ajiye mukaminsa a matsayin mai taimakawa Gwamna na musamman.