Home Kanun Labarai Shugaba Buhari na yin wata ganawa ta musamman da Namadi Sambo

Shugaba Buhari na yin wata ganawa ta musamman da Namadi Sambo

0
Shugaba Buhari na yin wata ganawa ta musamman da Namadi Sambo

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, yana yin wata ganawa ta musamman da tsohon mataimakin Shugaban kasa, Muhammad Namadi Sambo.

Wata majiya daga fadar Shugaban kasa tace, a yayin wannan tattaunawa ta musamman har da mataimakin Shugaban kasa Yemi Osibanjo.

Namadi Sambo, wanda ya taba zama Gwamnan jihar Kaduna, yayin da daga bisani tshon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya zabe a matsayin mataimakinsa tsakanin 2011 zuwa 2015.

Kalli shigar Namadi Sambo villa HERE