Home Labarai Shugaba Buhari ya gana da sabon shugaban hukumar DSS Magaji Bichi

Shugaba Buhari ya gana da sabon shugaban hukumar DSS Magaji Bichi

0
Shugaba Buhari ya gana da sabon shugaban hukumar DSS Magaji Bichi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da sabon Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya Magaji Bichi ranar Alhamis a fadar Gwamnati.

Magaji Bichi shi ne ya maye gurbin tsohon Shugaban hukumar da aka sallama daga aiki Lawal Daura.