Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya gana da Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio

Shugaba Buhari ya gana da Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio

0
Shugaba Buhari ya gana da Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guteres a ofishinsa dake ginin majalisar a birnin New York mai dogayen gobe gine.