Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Laberiya, George Weah Jaafar Jaafar - June 13, 2019 0 Shugaba Muhammadu Buhari a yau ya gana da takwaransa na kasar Laberiya George Weah a fadar Gwamnati dake Aso Rock.