Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Shugabannin darikar Qadiriyya

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Shugabannin darikar Qadiriyya

0
Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Shugabannin darikar Qadiriyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugabannin darikar Qadiriyya karkashin jagirancin Sheikh Qariballah Sheikh Nasiru Kabara.