Shugaba Muhammadu Buhari a anar alhamis ya sake kai wata ziyara jihar Kaduna domin kaddamar da wani jirgi da aka kera shi a Najeriya, wanda rundunar sojan sama ta Najeriya ta samar da shi.