
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi Kwankwaso da karkatar da kudaden aikin Gwamnati domin yin takarar Shugaban kasa.
Shugaba Buhari na wannan bayani ne a lokacin da yake tattaunawa da dalibai ‘Yan Najeriya dake karatu abkasar Faransa.
Kwankwaso ya faro ayyuka masu yawa ba dan ya kammala su ba sai domin ya karkatar da akalar kudin dan yayi takarar Shigaban kasa.