Shugaba Buhari zai halarci bikin rantsar da Macky Sall na Senegal

0
Shugaba Buhari zai halarci bikin rantsar da Macky Sall na Senegal

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci Dakar babban birnin kasar Senegal, domin shaida ransar d Shugaban kasa Macky Sall karo na biyu.