Home Kanun Labarai Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna

Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna a wata ziyara ta bazata, domin tattaunawa da Shugabanni da kuma jagororin addini a jihar domin gano bakin zaren matsalolin da jihar ke fuskanta.