Home Kanun Labarai Shugabanni Majalisa zasu gabatarwa da Shugaban kasa kasafin kudin 2018

Shugabanni Majalisa zasu gabatarwa da Shugaban kasa kasafin kudin 2018

0
Shugabanni Majalisa zasu gabatarwa da Shugaban kasa kasafin kudin 2018

A yau Juma’a ake sa ran cewar SHugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da Kakakin majalisar wakilai na tarayya Yakubu Dogara zasu gabatarwa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari kasafin kudin shekarar 2018 domin zartarwa.

Zamu kawo cikakken labarin.