Home Kanun Labarai Siyasar Kano: Shekarau ya yanki Katie zama dan APC

Siyasar Kano: Shekarau ya yanki Katie zama dan APC

0
Siyasar Kano: Shekarau ya yanki Katie zama dan APC

Bayan da ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama dan jam’iyyar APC a gidansa dake Mundubawa.