
An bayar da labarin rasuwar tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar ANPP daga shekarar 1999 zuwa 2003 Ahmed Mukhtar Aruwa.
Daga bisani Aruwa ya sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP inda yayi mata takarar Gwamna ba tare da ya samu Nasarar zaben fidda gwani ba.