Home Labarai Tsohon sifeton ‘Yan sanda Sulaiman Abba ya tsinewa Shugabannin APC bayan da ya fadi zabe

Tsohon sifeton ‘Yan sanda Sulaiman Abba ya tsinewa Shugabannin APC bayan da ya fadi zabe

0
Tsohon sifeton ‘Yan sanda Sulaiman Abba ya tsinewa Shugabannin APC bayan da ya fadi zabe

Tsohon sifeton ‘Yan sanda na kasa Sulaiman Abba ya tsinewa Shugabannin jam’iyyar APC na kasa karkashin jagorancin Shugaban jam’iyyar na kasa Adams a Oshiomhole kan yadda suka kayar da shi zabe.

Sulaiman Abba Wanda ya sayi fom din shiga zaben fidda gwani na na dan takarar majalisar dattawa mai wakiltar jihar Jigawa ta kudu, inda daga bisani jam’iyyar tace bai cancanci tsaya takarar Sanata a karkashinta ba.