
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu a dokar da aka yi wa kwaskwarima ta kuma rusa masarautun Kano biyar.
Bayan ya rattaba hannun, Gwamna Yusuf ya Kum sanar da Sarki Muhammadu Sanusi ko a matsayin Sarkin Kano mai iko.
Ya kuma baiwa sauran sarakuna awanni 48 da su bar gidajen su na sarauta.
Karin bayani na nan tafe…