Home Kanun Labarai DA ƊUMI-ƊUMI: NAHCON ta sanar da farashin aikin Hajjin bana

DA ƊUMI-ƊUMI: NAHCON ta sanar da farashin aikin Hajjin bana

0
DA ƊUMI-ƊUMI: NAHCON ta sanar da farashin aikin Hajjin bana

 

Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin Hajjin bana.

Hukumar ta sanar da farashin kamar haka:

Yankin kudancin Nijeriya za su biya N2,496,815.29.

Yankin Arewa za su biya N2,449,607.89.

Sai kuma Maiduguri da Yola za su biya N2,408,197.89.

Ƙarin bayani na nan tafe…