Home Kanun Labarai DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren ɗan kasuwa, Sani Daura ya rasu

DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren ɗan kasuwa, Sani Daura ya rasu

0
DA ƊUMI-ƊUMI: Shahararren ɗan kasuwa, Sani Daura ya rasu

 

 

Shahararren ɗan kasuwa a ƙasar nan, Alhaji Sani Daura ya rasu.

Daily Nigerian Hausa ta samu bayanin cewa marigayin, wanda shine Walin Daura, ya rasu ya na da shekaru 89.

Marigayin shine mamallakin Kamfanin Bayajidda Trading Amenity da kuma Standard Construction Company Limited.

 

Ƙarin bayani na nan tafe…