Home Siyasa Wani kusa a jamiyyar APC a jihar Gombe ya koma PDP

Wani kusa a jamiyyar APC a jihar Gombe ya koma PDP

0
Wani kusa a jamiyyar APC a jihar Gombe ya koma PDP

Tsohon dan takarar Gwamnan jihar Gombe a zaben 2011 karkashin rusasshiyar jam’iyyar CPC Abubakar Aliyu ya bayyana ficewar daga cikin jam’Iyyar ta APC zuwa jam’iyyar PDP mai mulkin jihar.