Home Labarai Wata kotu a Kano ta hana majalisar dokoki bincikar Ganduje

Wata kotu a Kano ta hana majalisar dokoki bincikar Ganduje

0
Wata kotu a Kano ta hana majalisar dokoki bincikar Ganduje

Babbar kotun jiha dake Kano ya dakatar da majalisar dokokin jihar daga cigaba da bincikar bidiyon badakalar karbar kudade a hannun ‘Yan kwangila da aka nuno Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi.

muna tafe da karin bayani.