Wannan hoton yana nuna yadda mutanan garin Dapchi suka dinga jinjinawa ‘yan Boko Haram yayin da suka shigo garin dawo da ‘yan matan Dapchi da suka sace.