Home Labarai Yakubu Dogara zai tsaya takara a PDP

Yakubu Dogara zai tsaya takara a PDP

0
Yakubu Dogara zai tsaya takara a PDP

Kakakin Majalisar wakilai ta kasa Yakubu Dogara zai sake tsayawa takarar dan Majalisar wakilai mai wakiltar Dass da Bogoro da Tafawa Balewa a karkashin tutar jam’iyyar PDP.

Dogara dai bai bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC ba sai yanzu da ya sayi takardun tsayawa takara a karkashin jam’iyyar PDP.