Kanun Labarai ‘Yan bindiga sun kashe Alex Badeh Jaafar Jaafar - December 18, 2018 0 Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe tsohon Shugaban hafsan sojojin sama na Najeriya Alex Badeh.