Masu neman takarar Shugabancin Najeriya a karkashin tutar jam’iyyar PDP sun hadu yau a jihar Kebbi, Atiku Abubakar da Aminu Waziri Tambuwal a yayin da dukkaninsu suke rangadin ganawa da Shugabannin jam’iyyar PDP a jihohi daban daban.