Home Labarai YANZU-YANZU: Kotun Ƙoli ta tabbatar da zaɓen gwamnan Sakkwato

YANZU-YANZU: Kotun Ƙoli ta tabbatar da zaɓen gwamnan Sakkwato

0
YANZU-YANZU: Kotun Ƙoli ta tabbatar da zaɓen gwamnan Sakkwato

A yau Alhamis, Kotun Ƙoli ta tabbatar da zaɓen Ahmed Aliyu a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Sakkwato.

Da ya ke yanke hukuncin, alkali Tijani Abubakar ya kori ƙarar da jam’iyyar PDP da ɗan takarar ta, Sa’idu Umar.