Home Labarai YANZU-YANZU: Senator a Edo ya fice da ga PDP

YANZU-YANZU: Senator a Edo ya fice da ga PDP

0
YANZU-YANZU: Senator a Edo ya fice da ga PDP

Senator mai wakiltar Edo ta Kudu a Majalisar Dattawa ta 9, Matthew Urhoghide ya fice da ga jam’iyyar PDP.

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ovie Omo-Agege ne ya karanta wasikar ficewar ta Urhoghide da ga jam’iyya mai mulki a jihar a yau Laraba.

Sai dai kuma jaridar The Punch ta rawaito cewa wasikar ba ta fadi wata jam’iyya da sanata ya ce ya koma ba.