Yarima Charles mai jiran sarautar Burtaniya da matarsa Camilla sun kawo ziyara Najeriya a Najeriya a wata ziyara ta yini uku da suka kawo Najeriya domin tattaunawa da Gwamnati da al’ummomin Najeriya.