
Tuni gawar marigayi Khalifa Isyaku Rabiu tta iso filin sauka da tashin jiragen saman jihar Kano, Inda Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya tarbeta.
Tuni dai Gwamnatin jihar ta bayarda hutun yau Juma’a domin nuna alhinin wannan rashi da aka yi a jihar da ma kasa baki daya.
Ana sa ran binne gawar marigayi Khalifa Isyaku Rabiu ayan kammala Sallar Juma’a.