Home Kanun Labarai Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland

Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland

0
Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja da safiyar Asabar zuwa birnin Warsaw na kasar Poland domin halartar taron manyan kasashen duniya kan muhalli.