Home Labarai An gano motar Janar Alkali da aka kashe a wani kududdufi a jihar Filatu

An gano motar Janar Alkali da aka kashe a wani kududdufi a jihar Filatu

0
An gano motar Janar Alkali da aka kashe a wani kududdufi a jihar Filatu

Rundunar sojan Najeriya ya gano motar Janar Alkali da ‘Yan kabilar Birom suka kashe suka jefa motarsa a cikin wani kududdufi.

An dai dauki tsawon lokaci ana laluben gawar janar Alkali tun bayan da labarin kisansa ya bulla.