Gwalagwaji na haifar da cutar Sankara – Bincike

0
Gwalagwaji na haifar da cutar Sankara – Bincike

Wani bincike da jami’ar kimiyya da fasaha dake Offa jihar Kwara ta yi, ya nuna cewar amfani da kayan miyan da suka fara rubewa wanda aka fi sani da gwalagwaje na iya janyo cutar Sankara ko Kansa.