Home Labarai Jam’iyyar APC tayi babban kamu a jihar Jigawa

Jam’iyyar APC tayi babban kamu a jihar Jigawa

0
Jam’iyyar APC tayi babban kamu a jihar Jigawa

Jam’iyyar APC ta yi babban kamu a jihar Jigawa. Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Sule Lamido kuma babban Lauyan Sule Lamido wanda yake jagirantar Sharia da ake yi masa a a Abuja ya sallama jam’iyyar PDP inda ya koma APC.

Mana Iya cewar PDP tayi wawar asara a jihar Jigawa.